IQNA - Kungiyar ta'addanci ta ISIS ta fitar da faifan bidiyo game da mubaya'ar wasu 'yan kunar bakin wake biyu na harin ta'addancin wannan kungiya a Kerman.
Lambar Labari: 3490444 Ranar Watsawa : 2024/01/08
Bangaren kasa da kasa, akalla mutane hudu ne aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon wani harin kunar bakin wake da aka kasar Kamaru.
Lambar Labari: 3481893 Ranar Watsawa : 2017/09/14